Badaru AbubakarNn 506Ss k L H († QqGCc Aa77Ggm
| Badaru Abubakar | |
|---|---|
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Babura |
| ƙasa | Nijeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Imani | |
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Mohammed Badaru Abubakar Alhaji (An haife shi a 29 watan Satumba ta shekarar 1962) an zabe shi gwamnan Jihar Jigawa a watan Afrilu 2015. [1] Dan jamiya mai mulki ne, wato All Progressives Congress (APC).
Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]
- ↑ "INEC Declares APC’s Badaru Abubakar Winner Of Jigawa Guber Poll". Leadership. April 13, 2015. Archived from the original on 2015-05-29. Retrieved 2015-05-29.